AREWAFASHIONIST BLOG
Shin an gayyace ki taron biki ko suna Amma kina tantama akan wani irin kalan riga Zaki saka?
Karki damu domin a wannan post din zamu kawo muku jerin Ankara skirt and blouses Wanda zaku iya saka wa ku halarci ko wani irin taron biki ko suna .
Da yawa daga cikin mata suna tinanin cewa yanxu Ankara gown ne yafi dacewa suka saka idan zaku halarci gurin biki
0 Comments