Akwai wan mistake da yawancin teloli sukeyi gurin yanka bayan riga gurin zip din suna
barin shi straight kuma maganan gaskiya ba straight bane saboda ko bayan mutum
ka duba zakaga ba straight bane yana da shape, to rashin fitar da wannan shape
din shi yakesa idan mace tasaka rigan gurin zip din baya kwantawa a jikin
ta ku kalli wainnan hotunan guda biyu zaku gane yanda ake fitar da shape din
bayan riga ta gurin zip.
0 Comments